Advertisement

[Music] Isah Ayagi -Alkawari (Audio)

Sabuwar wakar Isah Ayagi mai suna ” Alkawari ” wannan wakar ta soyayyace domin nishadantar daku masoya da wakokin soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mai sona bazan barkiba ni ke nagano
– Nima so bazan barkaba dan kai nagano
– Alkawari narike  tunda jiki ya sake
– Wace nake ambata sonta arai ya tike
– Mai nazari duk bayani zaiso fassara
– Mai uziri koda yaushe bai kaunar jira
– Mai lafazi na fahimceka akwai falsafa

[WAKA] Abdul D One -Alaka

Sabuwar wakar Abdul D One  Golden Voice  me suna Alaka , Abdul D One yana daya daga cikin mawakan soyayya kar mu cikaku da surutu asha ku sauke wakar akan wayoyinku domin sauraro
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-

– Alaka dake bata yankewa in har ina nan da rai x2
– Ha aaa he eee eh he soyayya ha haha soyayya
– Ya akace akan so waye ze kamoni nasan babu shi
              DOWNLOAD MUSIC HERE

[WAKA] Nura M Inuwa -Al’amarin So

Sabuwar wakar Nura M Inuwa me suna Al’amarin So , Asha sauraro lafiya
GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-
– Nayi gamo da masoyin gaskiya  dan kwarai yasani a zuciya ya shiga raina bazana cireshi ba
– Kina samu dani madiyar kwarai tunda kin sakani a zuciya kin shiga raina bazana cirekiba
– Al’amarin sone sa da marmari zuciya zabinta data gano seta nakuda baa bayaba
– Nayi dashi da shuka a ruwa tsirona me kayu ya fito
– Ga danshi a gari iska tana kadawa inayin ambato

[WAKA] Umar M Shareef -Sarina

Umar M Shareef yana farin cikin sanar da masoyansa ya fitar da sabuwar wakarsa me suna SARINA ,  Wannan wakar Tasha Babban da ragowar wakokinsa domin wannan wakar ita da turanci yayi ta .Mawakin ya dan kwana biyu bai fitar da sabuwar wakaba saboda ya tsunduma cikin film gadan gadan duk da haka be hanashi ya nishadantar da masoyansa ba .
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-
– I will never forget the fisrt time I saw you oh hoho
– And the time I abset starting  follow you
– You rock for the right Am ready to fight for you
– Your heart never rest open to my chest may you suffocate for the looking of my face

categoriis

http://www.kannyonline.ga/search/label/DADIN%20KOWA

Music

More »