Sabuwar wakar Abdul D One Golden Voice me suna Alaka , Abdul D One yana daya daga cikin mawakan soyayya kar mu cikaku da surutu asha ku sauke wakar akan wayoyinku domin sauraro
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-
– Alaka dake bata yankewa in har ina nan da rai x2
– Ha aaa he eee eh he soyayya ha haha soyayya
– Ya akace akan so waye ze kamoni nasan babu shi

EmoticonEmoticon